TSARIN MULKI NA QASAR HAUSA
Tun kafin zuwan turawa Hausa/Fulani muna da tsarin mulkin mu
1. Sarki - Emier (President).
2. Waziri - Vice President.
3. Sarkin Fada - Chief of Staff.
4. Garkuwa - Chief of Army staff.
5. Al-qali - Minister of Justice.
6. Sarkin Ruwa - Minister of water resources.
7. Ma'aji - Accountant General.
8. Sarkin 'Kira - Minister of Power and steal.
9. Sarkin Dogarai - Chief of Defence staff.
10. Duba gari - DSS (Leken Asirin cikin gida).
11. Hakimi - Governor.
12. Mai gari - Chairman.
13. Mai unguwa - Councilor.
14. Majalisar Sarakuna - Senate or House of Representatives.
15. Galadima - Interior minister (cikin gida).
16. Madaki - Inspector General of The Police (IGP).
17. Sarkin Aiyuka - Minister of Works.
18. Sarkin Noma - Minister of Agriculture.
19. Jakadiya - Minister of Women affairs.
20. Sarkin Malamai - Minister or commissioner for Religious affairs.
21. Sallama - ADC.
22. Maga Takardar - SGF (Secretary of the Federation).
23. Sarkin Kofa - Protocol.
24. Sarkin Yaki - Army Commander.
25. Sarkin Dawaki - Minister of Culture.
.
Mufa Turawa baya suka mayar damu, ba cigaba muka samu da zuwan su ba.
Allah yasa mu dace ameen🙏.
copied
Comments
Post a Comment