Posts

Showing posts from September, 2020

Fayemi Engage Zulum on Safety

Image
  Fayemi: When Governors engage Zulum on safety, he replies “what about my people?”  ... Leads 4 Governors to Borno  ... Says Zulum was frank at meeting with Buhari Ekiti State Governor and Chairman of Nigerian Governors Forum has revealed in Maiduguri, that at different times, some Governors had spoken to Governor Babagana Umara Zulum about his safety and movements in tough terrains, but at all times Zulum replied Governors saying, “what about my people in Borno State, what happens to them?” under Borno’s war situation.  Fayemi made the revelation on Wednesday when he led three other Governors: Aminu Waziri Tambuwal of Sokoto who is Vice Chairman of the NGF, Atiku Bagudu of Kebbi who chairs APC’s Progressive Governors Forum, and Simon Lalong of Plateau State who chairs the Northern Governors Forum, to Borno State on empathy and solidarity visit. The Governors, representing their forum (NGF) were in Maiduguri over attacks by boko haram on Governor Zulum’s convoy last...

October 1

 The Federal Government has declared Thursday, October 1, as public holiday to mark the nation’s 60th Independence Anniversary celebration.

Bayan Hari da Aka kaiwa Gwamna Zulum na Biyu An Sake kai Masa na Uku

Image
 Jama'a Muna Roko da kusa wannan bawan Allah a cikin adduo'inku.  Allah ya kawo mana karshen wannan fitina na rikicin boko haram. Aamin Rubutu Muhammad Aminu Adam 28/09/2020

Bulama Cartoon Today

Image
 

TSARIN MULKI NA QASAR HAUSA

Image
 Tun kafin zuwan turawa Hausa/Fulani muna da tsarin mulkin mu 1. Sarki - Emier (President). 2. Waziri - Vice President. 3. Sarkin Fada - Chief of Staff. 4. Garkuwa - Chief of Army staff. 5. Al-qali - Minister of Justice. 6. Sarkin Ruwa - Minister of water resources. 7. Ma'aji - Accountant General. 8. Sarkin 'Kira - Minister of Power and steal. 9. Sarkin Dogarai - Chief of Defence staff. 10. Duba gari - DSS (Leken Asirin cikin gida). 11. Hakimi - Governor. 12. Mai gari - Chairman. 13. Mai unguwa - Councilor. 14. Majalisar Sarakuna - Senate or House of Representatives. 15. Galadima - Interior minister (cikin gida). 16. Madaki - Inspector General of The Police (IGP). 17. Sarkin Aiyuka - Minister of Works. 18. Sarkin Noma - Minister of Agriculture. 19. Jakadiya - Minister of Women affairs. 20. Sarkin Malamai - Minister or commissioner for Religious affairs. 21. Sallama - ADC. 22. Maga Takardar - SGF (Secretary of the Federation). 23. Sarkin Kofa - Protocol. 24. Sarkin Yaki - Army C...

KDSG update on selection process for new Emir of Zazzau

Image
  KDSG update on selection process for new Emir of Zazzau   The selection process for the new Emir of Zazzau is proceeding with the careful attention befitting such a momentous decision, according to Balarabe Abbas Lawal, the Secretary to the Kaduna State Government.  Providing an update on the selection process, the SSG disclosed that the procedure is for the kingmakers of Zazzau Emirate to address their recommendations to the Commissioner of Local Government Affairs, who will in turn process the document and forward to the SSG. Upon receipt of the correspondence from the commissioner, the SSG will avail the security agencies of the names on the shortlist for the necessary checks. It is the duty of the SSG to forward the recommendations and the associated security report to the Governor for his consideration. The SSG stated that he can confirm that the report of the kingmakers has now been submitted to the Commissioner of Local Government, a step that will trigger the ne...

MASARAUTAR ZAZZAU,MUTANE 8 NA HANKORON DAREWA KAN KARAGA

 Saraurar Zazzau: Mutane 8 Na Hankoron Darewa Kan Karaga Akalla mutane takwas ne daga gidajen sarautar Zazzau daban-daban suke hankoron darewa kan karaga domin maye gurbin tsohon sarki, marigayi Alhaji Shehu Idris. Aminiya ta gano cewa ya zuwa yammacin ranar Alhamis da misalin karfe 5:00 na yamma wanda shine lokacin da masu zabar sarkin su ka saka a matsayin wa’adi na karshe, akalla mutum takwas sun nuna sha’awar sarautar. Daga baya kuma wani daga cikin ‘yan sarautar ya yi korafin cewa ba shi da masaniyar a jiyan za a rufe, kafin daga bisani shima aka karbi takardarsa wanda hakan kenan ya mayar da adadinsu ya koma takwas kenan. A cewar wata majiya dai, sharadin da masu zabar sarki suka saka shine a inda kowanne gidan sarauta ya gaza cimma matsayar fito da mutum daya, to za su iya tsayar da mutanen da yawansu ba zai haura uku ba a matsayin ‘yan takara. Majiyar ta kara da cewa, “Saboda haka yanzu uku daga cikin gidajen sarautar Zazzau hudu ne su ka tsayar da ‘yan takara su na bukatar...